Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Nan ba da dadewa ba zamu nada sabon sarki - Ganduje
Breaking
Nan ba da dadewa ba zamu nada sabon sarki - Ganduje
daga  Abdul Rahman Rashid

Bayan sauke Muhammadu Sanusi II a daga saurautar sarkin Kano, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kira ga al'ummar jihar su kwantar da hakunlansu kuma za'a nada sabon sarki nan ba da dadewa ba.

Yanzu Yanzu: Kungiyar ASUU ta shiga yajin aiki
Yanzu Yanzu: Kungiyar ASUU ta shiga yajin aiki
daga  Aisha Musa

Kungiyar malaman jami’a ta ASUU sun shiga yajin aikin jan kunne na makonni biyu daga ranar Litinin. Shugaban kungiyar na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi ne ya sanar da hakan a karshen taron kwamitin masu ruwa da tsaki na kungiyar.