Hotunan sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da baka taba gani ba

Hotunan sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da baka taba gani ba

Ba kowace rana za ka iya ganin sarkin gargajiya cikin rigan turawa da hular hana Sallah ba. Bal kullum suna cikin Alkibba da rawani kamar yadda al’adar kasar Fulani ta tanada.

A wadannan hotunan, an ga sabon sarkin Kanon, Aminu Ado Bayero, cikin rigunan gida.

Hakazalika, sarkin ya dauki hoto da mahaifiyarsa wacce take yar Sarki daga kasar Ikori, jihar Kwara, daya daga cikin kasashen daular Usmaniyya.

An nada Aminu Bayero sarkin Kano ne ranar Litinin bayan gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ta sauke Muhammadu Sanusi na biyu.

Aminu Ado Bayero, wanda ya kasance dan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, yana kan mulkin masarautar Bichi kafin wannan sabon nadi.

Ga hotunan sarkin da baka taba gani ba

Hotunan sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da baka taba gani ba

Hotunan sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da baka taba gani ba
Source: Facebook

Hotunan sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da baka taba gani ba

Hotunan sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, da baka taba gani ba
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Online view pixel