Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum uku a kotun tarayya kan zargin hannu a sace dalibai da malamai a Oriire, Oyo, tare da tuhumarsu da laifukan ta'addanci.
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da mutum uku a kotun tarayya kan zargin hannu a sace dalibai da malamai a Oriire, Oyo, tare da tuhumarsu da laifukan ta'addanci.
Ana ci gaba da maganganu kan mutuwar ma'aikaciyar jinya, Mary Habila, a gidan Ministan ayyuk, David Umahi. Iyayenta sun ce ba su son a binciki gawarta.
Kamfanonin samar da wutan lantarkin Najeriya GenCos, sun yi alkawarin tabbatar da cewa ana cigaba da samun isasshen wuta a kasar wannan lokacin na zama a gida.
Mun ji cew ana fama da karancin na’ura a tsakiyar annobar cutar COVID19. A kaf asibitocin Nasarawa da jihar Kebbi babu na’urar da ke taimakawa numfashi ko daya.
Sanarwar ta bayyana cewa hukumar kasar Saudiyya ta mayarwa da duk wanda ya biya bizar Umrah kudadensu. Dangane da wadanda dokar hana shige da fice ta ritsa da
Rahoto daga Hukumar hana yaduwar cututtuka (NCDC) ya nuna cewa an samu karin mutane 12 da suka kamu da cutar covid-19 da aka fi sani da coronavirus a kasar.
Seyi Makinde, gwamnan jahar Oyo, ya yi karin haske game da lamarin da ya alakanta shi da inda yake fadin cewa yana kokwanto a kan ko da gaske akwai coronavirus.
Kungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu (IPMAN) reshen jihar Kano ta ce mambobinta ba zasu iya sayar da litar man fetur a kan sabon farashin N123.50 ba kam
A kalla mutane 30 ne suka samu raunika bayan wani tsoho mai shekaru 50 ya daka tsalle daga motar haya a kasuwar Otu Ocha da ke karamar hukumar Aguleri ta jihar
Da yake bayar da misali, Elkana ya ce mai shagon aski ko wanke kai zasu iya bude shagunansu domin yin sana'arsu matukar ba zasu tara jama'ar da suka wuce 25 a
Wasu matasa a yankin Abaji da ke Abuja sun yi zanga-zanga a kan mutuwar wani dan shekara 25, Saidu Babale, wanda ake zargin yan sanda sun yiwa duka har lahira.
Labarai
Samu kari