Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
Babbar Kotun Tarayya ta ƙwace kadarori 48 da ake alaƙanta wa da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami, bayan ta amince da buƙatar hukumar EFCC.
Ofishin akawunta janar na tarayya na ci bal-bal yanzu haka. Ginin da aka fi sani da 'Gidan baitul mali' wato Treasury House' na kusa da hedkwatar hukumar yan.
Allah Ya kubutar da babban mashawarcin gwamnan jahar Nassarawa Abdullahi Sule a kan harkokin kananan hukumomi da masarautun gargajiya, John Mamman, daga hannun
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta kwaso yan Najeriya mazauna kasashen waje zuwa gida Najeriya, amma fa sai an yi musu gwajin Coronavirus, kuma
Wani mutumi da ba’a tabbatar da sunansa ya yanke jiki ya fadi a babbar kasuwar Igbudu dake garin Warri, ta karamar hukumar Warri ta kudu a jahar Delta, inda kum
Zamanin tallafin man fetur ya tafi har abada, manajan daraktan NNPC, Mele Kyari ya sanar da hakan a ranar Litinin. Kyari, wanda ya yi magana kai tsaye da gidan
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike, ya yi umurnin kama wasu matukan jirgin sama su biyu kan zargin take dokar da gwamnatin jahar ta bayar don hana yaduwar corona.
Mutanen China sun koma harkokin gabansu a titunan Wuhan yau kamar ba a yi annobar COVID-19 ba. Gwamnatin China ta cire takunkumi a Wuhan bayan COVID-19 ta lafa.
Hukumar kula da hadurra ta tarayya ta ce an kama masu laifi 321 sakamakon take dokar hana walwala da suka yi a wasu jihohin kasar nan. Jami’in wayar da kai na F
Gwamna Sule na jihar Nasarawa ya ce yana kokarin mayar da almajiran jihar asalin jihohinsu. Ya sanar da hakan ne a yayin da yake samun rahoton kwamitin da ya ka
Labarai
Samu kari