Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan batun ma'aikatar bogi da ake ta cece-kuce . Ta umarci hukumomin DSS da EFCC su gudanar da bincike kan lamarin
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa , lokacin bude kasuwanni da wuraren bauta a jiharsa bai zo ba don kuwa ba FG ba ce ta saka.
Jami'in dan sanda ya harbe matashi mai shekaaru 20 a duniya da ke kan babur din baya bayan ya kasa bashi N100, mazauna garin Maiha a jiharAdamawa suka sanar.
Majalisar wakilai ta bukaci hukumomin rundunar sojin kasar da su dauki karin dakarun soji 100,000 domin cike gurbin rashin isassun soji da kasar ke fama dashi.
Bayan tattaunawa da rashin cimma matsaya kan lamarin bude wuraren ibada tsakanin gwamnatin jihar da shugabannin addini, gwamnatin jihar Legas ta ce Masallatai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika wasika zuwa majalisar dattawa domin a cike gurbin wani mataccen da ya saka cikin nade-naden hukumar raba daidai ta kasa.
Hukumomin babbar birnin tarayyar Abuja sun saka wa masallatai sharudda da ake bukatar su kiyaye kafin taruwar jama'a domin ibada bayan umarni gwamnatin tarayya.
A yanzu dinnan, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga bayan labule tare da shugaban bankin Afrika, Dr Akinwumi Adesina, a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Shafin Africa Facts Zone mai fitar da kididdiga kan lamuran da suka shafi nahiyar Afirka, ya wallafa jerin kasashe 11 da suka tara mafi yawan mutane masu ilimi.
Majalisar wakilan tarayya ta amincewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, karban bashin $22.7bn daga kasar waje domin gudanar da wasu manyan ayyuka na musamman.
Labarai
Samu kari