A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana yadda suka dade cikin zullumi kan batan Dadiyata.
A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana yadda suka dade cikin zullumi kan batan Dadiyata.
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule ya yi huduba da sallar Juma'a a jami'ar jihar Nasarawa a masallacin da tsohon gwamna Ahmad Adamu Muazu ya ginawa mahaifiyarsa.
Hukumar NPA ta bayyana cewa jiragen ruwa goma sha takwas ne ke sauke kayayyakin man fetur, alkama, man soya da sauransu a filin jirgin ruwa na jihar Lagas.
Sakataren Gwamnatin Tarayya, Mista Boss Mustapha, shi ne ya sanar da hakan yayin zaman karin haske karo na 56 da aka gudanar kan matakin annobar korona a kasar.
Babban Hafsan Sojin Najeriya, Tukur Buratai, ya bayyana cewa jami'ansa sun fitittiki yan ta'addan Boko Haram daga dukkan jihohin Arewa maso gabashin Najeriya.
Bincike da aka gudanar ya nuna cewar kungiyar ta'addan Boko Haram ta halaka kimanin 'yan farar hula 223, sojoji 82 da 'yan sanda bakwai a cikin watanni bakwai.
Yanzu kusan watanni shida kenan bayan bullar cutar korona karo na farko a Najeriya cutar mai toshe kafofin numfashi ta yadu a jihohi 36 na kasar da kuma Abuja.
Gwamnatin kasar Lebanon karkashin Firam Minista Hassan Diaa ta yi murabus, bayan da abubuwan fashewa suka tarwatsa babban birnin kasar a makon da ya gabata, ind
Idan ajali ya yi kira dole sai an amsa, hakan ta kasance da wani ango da ke tuki zuwa gida bayan cire kudi, inda ya yi hatsarin mota ya rasu a jihar Delta.
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya mayar da martani dangane da irin salo na sakon ta’aziyar da ya rubuta kan mutuwar Sanata Buruji Kashamu.
Za ku ji abin da ya sa APC ba ta yi wa ‘Yan Najeriya magudi a zaben 2019 ba. Buhari ya ce ba don tausayi ba, da sun nunawa PDP karfin Sojoji da Jami’an tsaro.
Labarai
Samu kari