Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa an sace kofin zinarin gasar kwallon nahiyar Afrika a hedkwatar CAF dake kasar Masar yau Juma'a, 4 ga Satumba.
Shugaban matasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, shiyar Kudu maso gabas, Olisaemeka Onyeka ya yi wa wani mazaunin Abuja Okocha Ifeanyichikwu kyauta.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta damke wani daraktan masa'antar Nollywood mai suna Nonso Ekene tare da wani maigadi mai suna Isaac Sunday, a kan zargin kisa.
Muhmmadu Sannusi II, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), ya ce Naira za ta cigaba da rasa daraja matukar 'yan Najeriya basu rage kwadayinsu na son yin
Hukumar yan sanda a jihar Kano ta ce kawo yanzu an tantance matasa 13,048 dake neman gurbin shiga aikin dan sanda tsawon kwanaki 11 yanzu da aka fara, Punch.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin Ibrahim Mairiga, matsayin babban sakataren hukumar basussukan gidajen tarayya (FGSHLB) da Shade Yemi-Esan tayi.
Jawabin ya kara da cewa, tawagar NAHCON ta ziyarci ofishin gwamnoni da fadar sarakunan gargajiya a dukan jihohin da suka ziyarta domin neman hadin kansu wajen
A wata sanarwa da mai bawa bawa gwamnan shawara a fannin sadarwa, Zailani Bappa, sarautar wacce take nufin 'mai samar da zaman lafiya' za a bayar da ita ga...
Wani DPO ya kama mutane 3, ya kashe 2 daga cikinsu a kan daukar kajin mutane a Bauchi. Bayan kashe mutane 2, an galabaitar da wani bisa zargin satar kajin.
Labarai
Samu kari