Alhaji Aliko Dangote ya fara maganar kafa sabuwar matatar man fetur a Tanzania, inda kasashen Kenya da Uganda da sauransu za su yi hadaka da shi.
Alhaji Aliko Dangote ya fara maganar kafa sabuwar matatar man fetur a Tanzania, inda kasashen Kenya da Uganda da sauransu za su yi hadaka da shi.
NiMet ta fitar da hasashen yanayin ranar Juma'a, 24 ga Afrilu, 2026, inda ta ce za a samu ruwan sama da tsawa a sassan Najeriya da kuma zafi a yankin Arewa.
Majalisar kasar Birtaniya ta sanar da manyan Commonwealth halin Najeriya. ‘Yan Majalisa 18 su ka sa hannu a wannan wasika, su ka ce ana kashe mutane a Najeriya.
Masarautar Biu tana ci gaba da karbar gaisuwar caffa ga sabon sarki, Mai Mustapha yayinda ake ci gaba da jimamin rasuwar mahaifinsa da ya dade a karagar mulki.
Shugaban Kungiyar Yarabawa ta Yoruba World Congress, Farfesa Banji Akintoye ya ce ƙungiyar za ta kafa ƙasar Yarabawa ta tare da zub da jini ba ko tashin hankali
Wata tankar mai ta yi tashin Bam kuma ta kama da wuta ranar Alhamis a unguwar Ifako-Ijaye dake jihar Legas kuma mutane da dama sun jiggata, Channels TV ta ruwai
Wata mata mai dauke da juna biyu ta fada cikin ruwa don ceton rayuwar mijinta lokacin da wani katon kifi ya kai mishi farmaki a Florida. A ranar Lahadi, 20 ga..
Jaridar Times ta bayyana fitaccen biloniya kuma babban dan kasuwa Tony Elumelu a matsayin mutumin da ya shiga cikin jerin mutane 100 da suka fi kowa alfarma...
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi fushi sosai a kan rashin karrama sauran sojojin da yan Boko Haram suka kashe tare da kwamandansu, Kanal Dahiru Bako.
Wata kotun majistare da ke zama a Gombe ta gurfanar da wasu mutum uku a gabanta a kan zarginsu da ake yi da sata tare da siyar da wasu kananan yara uku a jihar.
Wasu miyagu da ake zargin 'yan bindiga dadi ne sun yi garkuwa da Alhaji Ali Sukuntuni, jigo a jam'iyyar PDP, a Rimaye da ke karamar hukumar Kankia, Katsina.
Labarai
Samu kari