Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 125 sun kamu da cutar COVID-19, jimilla 57,849

Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 125 sun kamu da cutar COVID-19, jimilla 57,849

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta sanar da cewa sabbin mutane 125 ne suka kamu da cutar COVID-19 a kasar, inda aka samu jimillar mutane 57,849 da ke dauke da ita.

Hukumar NCDC ta sanar da hakan a shafinta na Twitter @@NCDCgov a daren ranar Alhamis.

KARANTA WANNAN: Bayern Munich ta lashe gasar cin kofin UEFA

Ga adadin sabbin mutanen da suka kamu da cutar daga jihohinsu:

Lagos-37

Plateau-18

FCT-17

Ogun-15

Rivers-10

Benue-7

Kaduna-7

Anambra-5

Oyo-3

Cross River-2

Ondo-2

Edo-1

Imo-1

Hukumar ta kuma sanar da cewa, mutane 49,098 suka warke sarai daga cutar kuma har an sallamesu daga asibiti, yayin da mutane 1,102 suka mutu sakamakon cutar.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit Newspaper

Online view pixel