Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Gwamnatin jihar Ogun ta sanya dokar hana zirga zirga a fadin jihar daga karfe 10 na dare zuwa 6 na safiyar ranakun Laraba da Alhamis. Haka zalika gwamnatin jih
Mutum na farko a duniya daya warke daga cutar HIV, Timothy Ray Brown, ya mutu sakamakon cutar Cancer kamar yadda Bijan Farnoudi, daraktan yada labarai na IAS.
Mutum bakwai da ake zargin suna da hannu cikin fashin da aka yi wa motar daukan kudi tare da kashe 'yan sanda a jihar Ebonyi a ranar 29 ga watan Yulin 2020 suna
'Yan sandan jihar Adamawa sun kama wasu 'yan ta'adda 7 da suka addabi kananan hukumonin Girei, Ganye da Mayo-Belwa da ke jihar Adamawa a yankin arewa maso gabas
Hankula sun tashi sakamakon ganin gawar wani mafarauci a Isuikwuato a jihar Abia. An tsinci gawar Kelechi Ochu mai shekaru 27 dan Umuasua da ke jihar Abia.
Rundunar 'yan sandan jihar Delta na neman tsohon karamin ministan ilimi, Kenneth Gbagi ruwa a jallo kan zargin cin zarafin wasu ma'aikatansa a Signatious Hotel.
Sale Mamman, ministan watar lantarki ya ce nan da da dadewa ba, 'yan Najeriya zasuyi alfahari da yadda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gyara fannin wuta.
Mai girma, Sarauniyar Ingila ta turo sakon taya murna ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari akan bikin murnar cikar Najeriya shekaru 60 da samun 'yancin kan kasa.
A ranar Talata mu ka ji Fulani 2 sun mutu a harin da wasu su ka kai wa rugar Makiyaya a Ebonyi. Jami’an tsaro su na binciken harin domin a hukunta masu laifi.
Labarai
Samu kari