Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
Rundunar yan sandan Gombe sun musanta rahoton da ke cewa an kona gidan shugaban ADC na bangare, Nafiu Bala, suna cewa labarin karya ne kuma yaudara.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Wasu mutum uku da suka hada da mata mai tsohon ciki sun shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Edo a kan zarginsu da ake yi da fashi da makami. Linda Ikeji.
Ana fargabar a ƙalla mutum 10 ne suka mutu yayinda wasu 30 suka jikkata sakamakon hadarin wasu treloli biyu suka yi a Adamawa a ranar Asabar a jihar Adamawa.
Burin Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo na tazarce yana cigaba da karfi a yayin da aka sanar da sakamakon zabe a kananan hukumomi 12 daga cikin 18 na jihar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci iyalan Yar'adua bisa rasuwar Hajiya Rabi, surukar tsohon abokinsa, marigayi Janar Shehu Musa Yar'aduwa, a jihar Kaduna.
Atiku Abubakar ya ce bashin da Najeriya za ta ci ya zarce 3% na GDP. Don haka ne Atiku ya ce kundin kasafin kudin da Shugaban kasa ya gabatar ya saba doka.
Manema labarai, wakilan jam'iyyu da kuma masu lura da zabe sun tarwatse suna neman maboya saboda ruwan wutar da ake musaya tsakanin 'yan sanda da 'yan daba.
Bayan kammala kada kuri'a, shiryasu da kidaya a rumfunan zabe da dama a jihar Ondo, sakamakon zabe sun fara shigowa gabanin sanarwan hukumar zabe ta IiNEC.
Sanarwar da kakakin 'yan sandan jihar Haruna Mohd ya fitar ta ce an dade da sanin cewa wadanda ake zargin 'yan fashin ne suna adabar matafiya da ke bin hanyar
Hukumar Shiga da Fice ta Ƙasa ta ce ta kori jami'anta 60 bayan an kama su suna karɓa ko bada toshiyar baki. Shugaban hukumar, Muhammad Babandede ne ya sanar.
Labarai
Samu kari