Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta sauya sunayen 'yan takara 26 da suka ci zaben fitar da gwani da ta yi a watan Mayun 2026. Ta tura sunayensu ga hukumar INEC.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Akalla mutum 48 aka kashe tare da kona gidaje sama da 300 inda ake zargin wadansu ‘yan bindiga da ake jin cewa ‘yan fashi ne a Karamar Hukumar Zango Kataf.
Wani mutum a Katsina, Yahuza Ibrahim, wanda ya sanya wa diyarsa suna Buhariyya, watakila takwararar Shugaba Muhammadu Buhari, ya canza sunanta zuwa Kauthar.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen jihar Sokoto ta gurfanar da wani dalibin jami'a mai suna Joseph Oladapo Philips bisa laifin aikata damfara.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, a karon farko ya yi furuci kan lamarin Sheikh AbdulJabbar Nasiru Kabara wanda Malaman Kano suka kai kara wajensa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai so ya ziyarci mahaifarsa ta Daura jihar Katsina akai-akai idan ba don saboda tsadar tafiyar shugaban kasa ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya yiwa jami'an Sojoji babban kyautar Sallah lokacin bikin Eidul Adha da yayi a mahaifarsa, Daura, jihar Katsina, Arewa maso yammacin.
Shugaban PCACC na jihar Kano wanda aka dakatar, Muhuyi Magaji Rimin Gado, yana shirin kai ka karar Dr Bayo Ayodele, likitan da ya bashi rahoton likita na bogi.
Hukumar ‘yansandan jihar Katsina ta mayar da harin da ‘yan bindiga suka kai karamar hukumar Batsari dake jihar. Kamar yadda Daily Nigerian ta ruwaito hakan.
Fadar shugaban kasa ta yi ikirarin cewa ba a rasa rai ko daya ba kuma babu bam ko daya da ya tashin yayin bikin babbar sallah balle a kai ga harin 'yan bindiga.
Labarai
Samu kari