Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
A Wani bidiyo daya yadu a kafafen sada zumunta an hangi wani mutumi yana sata a masallaci a yayin da yaje sallah. Mutumin yayi kamar zai tsugunna yayi ruku'u am
A jiya Alhamis kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani, ya rantsar da sabon ɗan majalisar jam'iyyar PDP, Ali Baba, mai wakiltar mazaɓar Sabon Gari
An bayyana wasu ayyukan da za ayi da sabon bashin da Shugaba Buhari yake so ya karbo. Manoma da ‘yan kasuwa sama da 100, 000 za su amfana da kudin da za a aro.
babban kotun jihar Oyo, a ranar Juma'a ta sanyayawa mai rajin kare hakkin Yarbawa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho rai, inda ta umurci gwamnat
Gwamnoni ke da kusan Naira tiriliyan 6 a cikin bashin Naira tiriliyan 33 da ake bin Najeriya. Indiya na cikin kasashe 5 da Najeriya ta fi yawan rugawa wajen su.
A cewar majiyoyin, daruruwan mayakan, wadanda ake kyautata zaton ’yan kungiyar Ansaru ne sun rika shiga garuruwa a kan babura, kafin daga bisani su kafa tuta.
A jiya rigima ta kaure tsakanin Sheikh Abduljabbar Kabara da Lauyoyin sa a kotu. Lauyoyin da suka tsaya wa malamin sun ce abubuwan da ya fada ba gaskiya bane.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a Imo ta zargi malamin addinin Islama, Sheikh Ahmed Gumi, da karfafa gwiwar 'yan bindiga da ayyukan su a arewacin Najeriya.
Jami’an ‘Yan Sanda sun cafke mai garkuwa da ‘Yan makaranta a Kaduna. Da hannun wannan mutumi aka sace ‘Yan makarantar gwandu, Bethel da Jami’ar Greenfield.
Labarai
Samu kari