Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Lagos - Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na da jajirtattun mutane da zasu iya shugabantan kasar nan a.
Mai bada shawara ga shugaban kasa kan tsaron kasa, Babagana Munguno, ya sanar da kisan Malam Bako, shugaban ISWAP na yanzu wanda ya gaji Abu Mus'ab Al-Barnawi.
'Yan ta'addan kungiyar ta'addancci ta ISWAP tare da Asaru ne suke da alhakin lalata layin dogon Abuja zuwa Kaduna, majiyoyin tsaro masu karfi suka tabbatar.
A kowane abu a rayuwa, akwai mutum na farko ko mutane na farko da suka fara yinsa kuma akan samu hakan a dukkan bangarori na rayuwa. Masana tarihi sun tattaro b
Dalibai da Malaman makarantar sakandaren gwamnatin tarayya FGC, Birnin Yauri, jihar Kebbi, guda 27 da Malami uku sun samu kubuta daga hannun tsagerun yan bindig
A wurin taron tsaro yau a fadar shugaban ƙasa, shugaba Buhari ya gargaɗi shugabannin tsaron ƙasar nan kan su tabbatar da an gudanar da zaɓen gwamnan Anambra.
Mahara sun kai hari gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, sannan suka yi awon gaba da wani kanin matarsa mai suna Hussain da matar makwabcinsa.
Idan da ranka za ka sha kallo. Wani bidiyo da muka samu ya nuna yadda wasu ma'aurata suka bayyana cewa, sun sayi gida daga wani gari kuma suka kawo shi garinsu.
Wani matashi, Walter, ya yi tattakain mil 20 a ranarsa ta farko ta zuwa wurin aiki. Motarsa ta samu matsala ana gobe zai fara zuwa aikin hakan ya sa ya yanke sh
Labarai
Samu kari