Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi (ATBU) ta dakatar da dukkan ayyukan ibada bayan salloli biyar sai bayan kwamitin da aka kafa ya haɗa rahoto.
Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi (ATBU) ta dakatar da dukkan ayyukan ibada bayan salloli biyar sai bayan kwamitin da aka kafa ya haɗa rahoto.
Matatar Dangote da ke Legas ta rage farashin da take sayar da litar man fetur ga 'yan kasuwa. Matatar ta kuma kawo sabon tsarin sayarwa ga 'yan kasuwa.
Wata matashiya mai suna, Joy Onoh, ta rasa ranta bayan kammala karatun digirin farko a jami'ar jihar Benuwai, kuma tana gab da shiga sansanin ɗaukar horo NYSC.
Manajan daraktan hukumar jiragen kasa ta Najeriya, NRC, Fidet Okhiria, ya musanta rade-radin dda ke ta yawo na cewa 'yan ta'adda sun kai wa jirgin kasa farmaki.
Bayan karar da yan jarida suka kai, Jami'an yan sanda sun damke matasan da suka yiwa mai kamfanin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore, ribiti yau a kotu.
Fasinjojin jirgin da 'yan bindiga sun kai wa hari a ranar Laraba, 20 ga watan Oktoba a hanyar Kaduna zuwa Abuja sun ce sun ji wani kara kafin jirgin ya tsaya.
Mamban majalisar dokokin jihar Zamfara mai wakiltan Arewacin Talata-Mafara, Hanarabul Shamsudden Hassan, ya tsallake rijiya da baya ranar Alhamis a zauren majal
Wata matashiyar budurwa ‘yar kasar Uganda, Doreen Kabareebe ta sha suka tun bayan an hango ta bisa acaba. Budurwar a wata tattaunawa da wani gidan rediyo suka
Hukumar dake kula da zirga-zirgan jiragen ƙasa a tarayyan Najeriya NRC ta sanar da ɗaukar matakin dakatar da zirga-zirgan jiragen ƙasa saboda matsalar tsaro.
Sowore ya sha duka a hannun wasu 'yan daba da suka zo wurin shari'ar Nnamdi Kanu. 'Yan sanda sun ga abin da ya faru, amma suka raba fadan suka janye Sowore a wu
Jami'an tsaron farin kaya, DSS su sake iza keyar Nnamdi Kanu, shugaban 'yan awaren IPOB zuwa ma'adanarsu. Kotu ta dage shari'ar zuwa ranar 10 ga watan Nuwamba.
Labarai
Samu kari