A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Charles Chukwuma Soludo na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ya lashe zaben kananan hukumomi goma sha daya kawo yanzu da ake cigaba tattara kuri'
Halin da ake ciki yanzun haka a jahar Legas ya nuna cewa iyalai sun fara zuwa neman gawarwakin yan uwansu, yayin da iyalan mai ginin suka fara damke kan gado.
Hukumar NYSC ta koka kan yadda gwamnati ta ware makudan kudade don cin abinci a gidajen yari, yayin da aka ware dan kadan ga 'yan bautar kasa a fadin kasar.
Rahotanni daga jami'ar Maiduguri, jihar Borno sun bayyana cewa wata wuta da ta barke a ɗakin kwanan ɗalibai mata, ta jikkata aƙalla mutum uku ranar Asabar.
Alhaji Mohammed Abacha yace ya yi amfani da sunan Mohammed Sani domin samun riyar mai. ‘Dan siyasar yace an cire sunansa daga kamfanin Malabu Oil da yake tsare.
Darakta janar na hukumar NYSC ya ziyarci jihar Anambra domin ganewa idonsa abubuwan da ke faruwa na kokari da gudunmawar 'yan bautan kasa a zaben gwamnan jihar.
Mutane masu kaɗa kuri'a sun garkame ma'aikatan zaɓe a gundjmar Oko II, ƙaramar hukumar Orumba North lokacin da suka so guduwa daga wurin zuwa karamar hukuma
Daya daga cikin babbar matsalar da ke cigaba da haifar da matsala a Najeriya shi ne siyan kuri'a, wanda kuma ya cika a zaben gwamnan jihar Anambra da ake yi.
Anambra - Dan takaran jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Charles Soludo, ya bi manyan abokan hamayyarsa karamar hukumarsu kuma ya lallasa su.
Labarai
Samu kari