A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Kano - Allah ya yiwa Farfesa Shehu Dalhatu na jami'ar Bayero dake Kano rasuwa da daren jiya, 5 ga watan Nuwamba, 2021 a kasar Masar bayan fama da rashin lafiya.
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta zabi ranar 19 ga Junairu, 2022 matsayin ranar sauraron karar da Shugaban akidar Shi'a Shiek Ibraheem El-Zakzak
Kebbi - Mai martaba Sarkin Argungun, Alhaji Samaila Muhammadu Mera, a ranar Juma'a a jihar Kebbi, ya nada Shugaban Majalisar dattawa Ahmad Lawan a matsayin Ganu
Kungiyar Kirista ta Pentecostal Fellowship of Nigeria, PFN, ta ce ala tlas kirista ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari a shekarar 2023 domin yin adalci da kyau
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa ta rusa wani gida mai dakuna hudu mallakar wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne a garin Minna, babbar birnin jihar.
Kwamitin da ke lura da sojojin kasa a majalisar tarayya ta bada wa’adi. Majalisar Najeriya ta ba Muhammadu Buhari awa 24 ya ayyana ‘Yan bindiga da Yan ta'adda.
Yan bindiga a yammacin ranar Juma'a, sun bude wa wasu fasinjoji wuta a mahadar Umulogho a karamar hukumar Obowo ta jihar Imo inda suka kashe uku nan take, rahot
Ana kyautata zaton wasu 'yan kasuwa sun mutu sakamakon gobara da ta tashi a kasuwar Maitama da ke Kubwa, karamar hukumar Bwari a babban birnin tarayya, Abuja. A
Yan bindiga sun kai farmaki kauyuka biyu na Yagbak da kuma Ungwan Ruhugo a masarautar Ayap da ke karamar hukumar Zango-Kataf na jihar Kaduna a ranar Juma'a.
Labarai
Samu kari