Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Kamfanin BUA ya fito ya yi magana kan batun cewa Abdul Samad Rabiu zai sayi kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars. Kamfanin ya ce babu kamshin gaskiya a zancen.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Kungiyar malamai ta kasa (NUT) ta koka kan yadda rashin tsaro ya ke hauhawa a kasar nan, inda ta ce kungiyar ta rasa malamai 800 a yankin arewacin Najeriya kama
Hakika babu wanda ya ke daukar wani mataki a rayuwarsa ba tare da wani kakkwaran dalili ba. Don haka har masu sauya launin fatar su su na da manyan dalilan yin
Jihar Anambra - Mabiyanmu su sani, wannan sakamakon abinda ma'aikatan INEC suka sanar ne bayan kammala kirge a kowani rumfar zabe kuma wakilanmu sun shaida.
Yan ta'adda da aka fi sani da yan fashin daji sun nada wasu mambobinsu a matsayin dagatai a wasu kauyuka a karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto. Kamar yad
Shugaba Muhammadu Buhari zai batar da kudi masu yawa a kan abinci da man jirgi. N26bn da Buhari zai kashe ya fi karfin kasafin kudin manyan asibitocin kasar.
'Yan ta'addan Islamic State of West Africa Province, ISWAP, sun sace dattijo mai shekaru 50 mai suna Mohammed Askira, tare da 'yan uwansa maza biyu a Maiduguri.
Mahaifiyar tsohon sanata mai wakiltar Bauchi ta sakiya, Abdul Ningi, Hajiya Abu ta rasu a ranar Lahadi a garin Ningi bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Bayan nada Dr Pantami matsayin Farfesa an samu cece-kuce, lamarin da ya kai ga wasu ke ganin hakan ba gaskia bane. A bangaren jami'ar, ASUU sun gudanar da binci
Duk da cewa an yi zaben gwamna cikin lumana, amma an samu tseko a wasu yankunan jihar. Wani jami;i ya bayyana yadda yasha dakyar a hannun wasu fusatattun mutane
Labarai
Samu kari