Kai Tsaye: Sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra daga cibiyoyin tattara kuri'u

Kai Tsaye: Sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra daga cibiyoyin tattara kuri'u

Akwai 'yan takara 18 ne suke fatan maye gurbin Gwamna Willie Obiano.

Daga cikinsu akwai:

Charles Soludo - APGA

Andy Uba - APC

Valentine Ozigbo- PDP

Sanata Ifeanyi Ubah - YPP

Kai Tsaye: Sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra Daga cibiyoyin tattara kuri'u
Kai Tsaye: Sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra Daga cibiyoyin tattara kuri'u
Source: Facebook

Inda aka kwana kan zaben

A— 1793

AA— 76

AAC— 580

ADC— 313

ADP— 743

APC— 42942

APGA— 103946

APM— 288

APP— 133

BP— 173

LP— 2697

NNPP— 111

NRM— 207

PDP— 51322

PRP— 428

SDP— 782

YPP— 20917

Anambra West LGA

APC – 1233

APGA – 1918

PDP - 1401

YPP - 357

Onitsha North LGA

APC— 3909

APGA— 5587

PDP— 3781

YPP— 682

Nnewi South LGA

APC— 1307

APGA— 3243

PDP— 2226

YPP— 1327

Ekwusigo LGA

APC— 1237

APGA— 2570

PDP— 1857

Sakamakon zaben karamar hukumar Awka ta arewa

A— 23

AAC— 14

ADC— 04

ADP— 12

APC— 755

APGA— 1908

APM— 09

APP— 01

BP— 36

LP— 02

NRM— 03

PDP— 840

PRP— 04

SDP— 16

YPP— 381

ZLP— 47

Sakamakon zabe a karamar hukumar Ogbaru

A— 28

AA— 04

AAC— 19

ADC— 09

ADP— 41

APC— 1178

APGA— 3051

APM— 07

APP— 07

BP— 04

LP— 43

NNPP— 07

NRM— 15

PDP— 3445

PRP— 25

SDP— 47

YPP— 484

ZLP— 43

Sakamakon zaben karamar hukumar Idemili ta Kudu ya bayyana

A: 56

AA: 0

AAC: 16

ADC: 10

ADP: 14

APC: 1039

APGA: 2312

APM: 07

APP: 02

BP: 04

LP: 103

NNPP: 03

NRM: 06

PDP: 2016

PRP: 10

SDP: 24

YPP: 752

ZLP: 28

An sanar da sakamakon zaben karamar hukumar Nnewi ta Arewa

A: 52

AA: 20

AAC: 25

ADC: 22

ADP: 25

APC: 1278

APGA: 3369

APM: 44

APP: 10

BP: 10

LP: 136

NNPP: 08

NRM: 10

PDP: 1511

PRP: 16

SDP: 31

YPP: 6485

ZLP: 72

Sakamakon zaben karamar hukumar Ayamelum

An nemi jami'in tattara zabe na kareamar hukumar Ayamelum ya koma ya sake hada sakamakon zabensa.

Ya je a daidaita alkalumansa ya dawo da sakamakon zabe kamar haka:

A - 16

AA - 01

AAC - 03

ADC - 05

ADP - 19

APC - 2409

APGA - 3424

APM - 03

APP - 02

BP - 01

LP - 99

NNPP - 03

NRM - 07

PDP - 2804

PRP - 13

SDP - 22

YPP - 407

ZLP - 296

Ana ci gaba da kawi sakamakon zabe.

Sakamakon zaben karamar hukumar Oyi ya iso

A halin yanzu malamin zabe ya karanto sakamakon zaben karamar hukumar Oyi a zaben da aka yi a jihar Anambra.

APC - 2830

APGA - 6133

PDP - 2484

YPP - 900

Sakamakon zaben Dunukofia ta gabas

Malaman zabe sun kawo sakamakon zaben daga karamar hukumar Dunukofia.

Ga shi kamar haka:

A - 173

AA- 03

AAC -14

ADC -15

ADP -21

APC - 1991

APGA -4124

PDP - 1680

YPP - 1360

Sakamakon zaben Orumba ta arewa

APC: 2692

APGA: 4826

PDP: 1863

Sakamakon zaben karamar hukumar Aguata

APC – 4,773

APGA – 9,136

PDP – 3,798

YPP – 1,070

Sakamakon zaben karamar hukumar Njikoka

APC - 3,216

APGA - 8,803

PDP - 3,409

YPP - 924

Kamar yadda Premium Times ta wallafa, jam'iyyar APGA cewa ke sahun gaba a karamar hukumar Njikoka ta jihar Anambra.

Karamar hukumar Anambra ta gabasLGA

APC 2034

APGA: 9746

PDP: 1380

Karamar hukumar Orumba ta kudu

APC: 2,060

APGA: 4,394

PDP: 1,672

YPP: 887

AWKA SOUTH

APC – 2595

APGA – 12891

PDP – 5489

Sakamakon zabe daga karamar hukumar Anaocha

Anaocha LGA

APC: 2,085

APGA: 6,911

PDP: 5,108

YPP: 868

Adadin wadanda sukayi rijista: 109,860

Adadin kuri'un da aka kada: 15,923

Adadin sahihan kuri'u: 15,483

Adadin kuri'un da akayi watsi da su: 440

Sakamakon karamar hukumar Onitsha South

APC - 2050

APGA - 4281

PDP - 2253

Online view pixel