Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
A daren ranar Alhamis, 11 ga watan Nuwamba wasu 'yan daba sun kutsa cikin harabar majalisar dokokin jihar Plateau sun yi barna. Barnar da aka yi ya yan majalisa
Kusan shanu 1500 ne aka rasa sakamakon luguden ruwan wutar da sojojin sama suka yi a wata rugar Fulani da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba da ke arewa.
Gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da batun kara kudin mitar wutar lantarki masu layi daya da uku daga ranar 15 ga watan Nuwamba.
Da yawa daga cikin 'yan gudun hijaran da ke sansanin Bakasssi sun bayyana son komawarsu gida tare da komawa ayyukan nomansu domin samun rufin asiri a maimako.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunan bayan bayyanar bidiyon wani mutum da sojoji suka hukunta sakamakon karya dokar tuki da ya yi a yankin Apo da ke birnin Abuja.
Lauyoyi sun ba Gwamnati shawara game da lamarin Kanu da Igboho. Fitattun Lauyoyin sun ce idan za a sasanta da Nnamdi Kanu da Igboho, ayi maza a samu matsaya.
'Yan fashin daji sun yi garkuwa da matar sakataren cocin Evangelical ta Afirka ta yamma, ECWA, reshen jihar Sokoto, Rabaran Oro Yakubu kamar yadda ya zo a rahot
Rahoton yan sanda ya nuna cewa wani direban mota ne ya kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Henry Salem, wanda aka tsinci gawarsa a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba.
Rundunar yan sandan jihar Neja ta ce jami'anta sun bindige wani da ake zaton mai garkuwa da mutane ne wanda ya nemi guduwa a karamar hukumar Bosso da ke jihar.
Labarai
Samu kari