Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
'Yan ta'addan Boko Haram sun sako maza biyu da suka hada da jami'in gwamnatin jihar Yobe, wanda suka sace a watanni hudu da suka gabata da sojoji 2 a Borno.
Tsohon Gwamnan Edo ya shiga hannun EFCC saboda zargin satar kudi. Kudin da jami'an EFCC su ke zargin babban 'dan adawar da handama sun kai Naira biliyan 1.6.
Anambra - Kwamitin yakin zaben Sanata Andy Uba ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da hukumar zabe ta kasa watau INEC ta sanar ranar Laraba.
Injiniya Maryam Jibril ta sanar da Legit.ng irin gwagwarmayar da ta sha a yayin da ta ke cikin maza ta na karatu. Mahaifiyarta ta tsaya mata duk da maraicin ta.
Binciken kutsen da aka yi gidan alkalin kotun koli, Mary Odili ya dauka wata fuska a ranar Alhamis yayin da wanda ake zargin da antoni janar Abubakar Malami.
A ranar Laraba da ta gabata, gwamnatin jihar Kano ta mika takardun daukar aikin dindindin ga masu rawar gargajiya wadanda aka fi sani da 'yan rawan koroso 45.
Gwamnatin Kano ta yanke shawarar siya wa Sheikh Abduljabbar Kabara littafan Sahihul Bukhari da Muslim, Freedom Radio ta ruwaito. An samu bayanai akan yadda za
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar Boko Haram ta saki ma'aikacin gwamnan jihar Yobe, Mai Lalle, da abokinsa bayan sun shafe kimanin watanni hudu a hannun su.
Gwamnatin tarayya tayi bayanin abin da ya sa miliyoyin matasan da suke shan wahala, suna fama babu rashin aikin yi kuma bayan sun yi karatun bokon da ake so.
Labarai
Samu kari