Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya duba mutane da dama kafin zabar abokin takara a zaben 2027. Daga cikinsu har da Ngozi Okonjo Iweala.
Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da birnin Abuja, Joseph Hayab, ya yi martani ga shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Masu hannun jari a Industrial and General Insurance Plc sun shigar da kara a kotu. Ana zargin su Mahmud Yayale Ahmed da saida kadarorin kamfanin babu izninsu.
Lauyoyin hukumar EFCC sun yi nasarar karbe wasu jiragen ruwa bayan an fafata a gaban kotu. A halin yanzu wadannan jirage suna cikin wani wulakantancen hali.
Aisha Buhari ta karbi bakuncin wasu daga cikin matan shugabannin kasashen Afrika a jiya Lahadi. Ana sa ran za a yi wani taron zaman lafiya ne a Najeriya da ya s
Wani mutum ya yi amfani da dutse wurin fashe kan wani almajiri mai shekaru 11 tare da cire kwakwalwarsa a yankin Kofar Wambai da ke kwaryar birnin Bauchi .
Rundunar ‘yan sandan jihar a ranar Lahadi ta cafke farfesan jami’a, Felix Anyaegbunam bisa laifin lalata da karamar yarinya, The Punch ta ruwaito. Anyaegbunam f
Mutane uku aka ji sun hallaka a wani hadarin mota da ya rusa da Sarkin kasar Tula. Sarkin Tula ya yi babban rashi, ya yi addu’a Allah ya jikan wadanda suka mutu
'Yan bindiga da suka kai shida a daren Asabar sun tsinkayin garin Olla da ke karamar hukumar Isin ta jihar Kwara inda suka sace wani Olujala Adegboja a jihar.
Gwamnatin Buhari ta shirya wani shirin sayar da gidaje ga 'yan Najeriya yayin da ta kirkiri wani shafin yanar gizo saboda fara rajista ga masu sha'awar saye.
Shugaban sojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Farouk Yahaya, ya umarci dakarun sojin Najeriya da su bindige 'yan bindiga, ku kawo min gawarsu da makamansu.
Labarai
Samu kari