Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Ranar Juma'ar da a gabata, wata jami'ar hukumar mayakan saman Najeriya, Lance Kofur Bercy Ogah, ta gamu da ajalinta cikin ban daki yayinda macijiya ta cijeta.
Kwamitin majalisar dattawan Najeriya yace ya gano ana daukar mutane aiki ta karkashin kasa har yanzu. Shugaban kwamitin, Sanata Danjuma La’ah ya soki gwamnati.
Jami'an hukumar kwastam ta kasa, reshen jihar Ogun ta kama buhu 7311 na shinkafar gwamnati wacce aka loda a tireloli 12.Ta kama fakiti 124 da sunki 164 na wiwi.
Tsakanin Junairu da watan Mayun 2015, Jonah Jang ya cire kusan Naira biliyan 2 a banki. Wani shaida da lauyoyin EFCC suka gabatar ya bayyana wannan a kotu.
Mazauna a jihar Zamfara sun shiga damuwa, yayin da suka bayyana yadda 'yan bindiga suka addabe su, suka kuma kakaba musu harajin dole ko su kone gonakinsu.
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakin su kan wani matashi da ya yi bajintar fita da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar UI bayan samun F9 a NECO.
An samu yar sabani tsakanin malaman Musulunci da iyalan marigayi dan wasan Nollywood Babatunde Omidina wanda aka fi sani da Baba Suwe, an samu jinkiri kan haka.
Gwamatin tarayya ta bayyana cewa tana shirin fara rabawa matan rishon girki a fadin kananan hukumomin Najeriya 774, cewar Ministar harkokin mata, Paulen Tallen.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta rufe wasu gidajen man fetur da gidan biredi a karamar hukumar Gusau da Tsafe saboda zarginsu da aiki tare da 'yan bindiga da ke adaba
Labarai
Samu kari