Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce bincike ya nuna wasu mutum 17 na da hannu a kisan Malama Ummulkhairi kuma tuni aka gurfanar da su a gaban kotu.
Gwamnan Kano da na Katsina sun kai ziyarar jajantawa ga iyalan wadanda rugujewar bene ya shafa a Legas. Sun kuma kai ziyarar jajantawa ga gwamnan jihar Legas.
Rahotannin dake fitowa daga jihar Kano sun bayyana cewa Allah ya yi sarkin tsaftar Kano, Alhaji Jaafaru Ahmad Gwarzo, Rasuwa a kasar Saudiyya bayan masa aiki.
A ranar Talata da ta gabata, gwamnatin tarayya ta umarci kamfanin AITEO Eastern Exploration and Production Company Ltd, AEEPCo, da su daina hakan man fetur.
Wasu mayakan Boko Haram sun mika wuya tare da ajiye makamansu a ranar Laraba a garin Gwoza yayin da dakarun sojin Najeriya ke tsaka da ruwan wuta a kan wasu.
Shahararriyar jarumar nan ta masana'antar shirya fina-finan kudu, Nollywood, Shan George, ta caccaki 'yan matan da ke shafe-shafe domin sauya launin fatarsu.
Wata sabuwar kungiyar tsageru ta fito a jihar Ribas, ta kai hari wani gidan mai a jihar bayan da ta ba kamfanin man fetur din wa'adin wasu kwanaki don biyan buk
Karamin Ministan Kasafin Kudi, Prince Clem Agba, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kashe sama da N2.3trillion wajen kayan tallafin rage radadin cutar Korona.
Kakakin majalisar dokokin jihar Oyo zai angonce da kyakkyawar budurwarsa, wanda aka shirya za'a gudanar daga 25 ga watan Nuwamba zuwa 27 ga watan Nuwamba .
Babban bankin cigaban Afrika zai ba Najeriya tallafin Dala miliyan 563 domin bunkasa kauyuka Dr. Akinwumi Adesina yace jihar Kano za ta samu $110m daga kudin.
Labarai
Samu kari