Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Jami'an tsaron na farin kaya, DSS, sun yi ram da shugaban hukumar kare yan kasuwa a jihar Kano, CPC, bisa zargin yiwa tattalin arziki zagon kasa, a jihar Kano.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku a jihar Bayelsa ya lakume rayukan iyaye da kuma yan uwan wani Ango yayin da suke kan hanyar komawa gida daga wurin aure.
Wasu masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wata yarinya mai shekaru 5 yayin da suka yaudareta da sunan za su rage mata hanya a wata unguwa a jihar Kano.
Rundunar sojin Najeriya ta magantu bayan da aka samu fashewar rokoki da dama a jihar Borno. Ta ce mazauna sun zauna cikin kwanciyar hankali sojoji na kan aiki.
Wasu matafiya sun makale yayin da wasu 'yan bindiga suka tare hanya a wani yankin jihar Neja. Jami'an tsaro daga baya sun zo domin tabbatar da tsaron matafiya.
Hukumar jiragen saman Najeriya ta bayyana gaskiyar abin da ya faru tace ba a samu tashin bam a filin jirgin saman Maiduguri ba. Ta ce kuma babu wani hari da aka
Wani tsagin jam'iyyar APC da ke adawa da Tinubu sun bar APC, sun kuma bayyana komawarsu PDP yayin da Bukola Saraki ya karbe su zuwa jam'iyyar a ranar Asabar.
Tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasa na Najeriya a zamanin jamhuriya ta biyu, Janar Mohammed Wushishi ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta rahoto cewa majiya d
Wata matar aure mai 'yaya uku a jihar Ogun, Kehinde, ta yiwa budurwar mijinta wanka da man fetur sannan ta cinna mata wuta kuma hakan yayi sanadiyar mutuwarta.
Labarai
Samu kari