Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Rahotanni sun ce an kashe shugaban Miyetti Allah na Benue, Ardo Muhammad, da wani mutum bayan harin kwanton bauna a Otukpo yayin da ake ci gaba da bincike.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Lokoja na jihar Kogi, ta sauya janye hukuncin da ta bada na tilastawa hukumar INEC yin rajistar jam'iyyar NDC.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, a ranar Laraba, 1 ga watan Disamba, ya fita da kansa domin duba aikin fenti da ake yi a wasu sassan babban gadar Leventis
Kungiyar kare hakkin musulmai, MURIC ta nuna rashin amincewarta da hana sa niqabi ga matan musulmai da hukumar Jami’ar Noma ta Tarayya da ke Abeokuta, FUNAAB ta
Kungiyar Miyetti Allah ta kasa ta fallasa yadda 'yan sanda ke mannawa Fulani makiyaya sharrin garkuwa da mutane ko fashi da makami domin tsatsar makuden kudi.
Kungiyar Kirista ta Pentecostal Fellowship of Nigeria, PFN, ta bukaci cewa kirista ne da dace ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari a 2023, tana mai cewa rashin adal
Tsohon Shugaban Cocin Katolikan Abuja, Cardinal John Onaiyekan, ranar Asabar ya bayyana cewa Almajiranci abinda ke ruruta wutan matsalar tsaro a Arewacin Najeri
Sanatoci a wani zama sun samu sabani biyo bayan kawo batun rashin adalci a daukar ma'aikata da rundunar sojin Najeriya ta aiwatar a kwanakin baya. An kare taro
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya nada Sheikh Alaramma Malam Ahmad Sulaiman Ibrahim kwamishinan ilimi na biyu a jihar.Alaramma ya sanar a Facebook.
FCT Abuja - Gwamnatin tarayya ta yi kira ga wadanda aka yiwa rigakafin Korona sau biyu su je a kara musu na uku saboda tabbatar da tsaro da lafiya daga cutar.
An tura dakarun Sojojin Najeriya 62 dake cibiyar samar da zaman lafiya don tunawa da Martin Luther Agwai (MLAILPKC) kasar Mali don aikin samar da zaman lafiya.
Labarai
Samu kari