Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kona wata malamar Islamiyya da aka yi a jihar Maraba Jos a jihar Kaduna kan zargin ta da satar yara.
Miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari wani yankin jihar Imo, sun fille kan wani tsoho mai shekaru 65 daga bisani suka rataye kansa a kan wata bishiya.
Halin da arewa take ciki musamman arewa ta yamma ya zama babban abin damuwa da zubda hawaye, domin rayuwar al'umma a wannan yanki ta zama ba abakin komai ba.
Ministan harkonin cikin gida ya umarci gandurobobi da su harbe duk wanda ya yi kokarin fasa gidan yari har Lahira, domin muhimmancin wurin ya dace a tsare shi.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ɗaya daga cikin jihohin dake fama da rikice-rikice, yace nan ba da jimawa ba gwamnatinsa zata kawo ƙarshen matsalar.
Manunin farashin kayayyaki wanda ya auna farashin kayayyaki da aikace-aikace a Najeriya ya bayyana cewa, farashin kayayyaki ya karu da 15.63% a watan Disamba.
A kalla mutum hudu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu masu tarin yawa suka jigata bayan 'yan ta'adda sun bude wa 'yan biki wuta a jihar Kaduna, su kashe 4.
Rahoton da muka samo ya bayyana cewa, a halin da ake ciki, bashin da ake bin Najeriya yana kara hauhawa zuwa wani adadi mai yawan gaske cikin kankanin lokaci.
Mun kawo muku cikakken bayani kan Filin yaƙin Mbormi mai tsohon tarihi. kuma wanda ke ɗauke da mazan kwarai da suka yi yaki domin kare martaban Musulmai a baya.
Wasu mazauna jihar Zamfara sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda 'yan bindiga suka addabi yankinsu. Sun nemi gwamnati ta kawo musu tallafin gaggawa a yankin.
Labarai
Samu kari