Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rahotanni sun nuna cewa dan fim a kasar Amurka, Giancarlo Esposito ya karbi addinin Musulunci yayin da ya je aiki kasar Saudiyya. Ya yi sallah a masallaci.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kona wata malamar Islamiyya da aka yi a jihar Maraba Jos a jihar Kaduna kan zargin ta da satar yara.
Jihohi za su sa kafar wando da Gwamnatin Tarayya a kan saida fetur da araha. gwamnatin tarayya ta hannun NNPC ta na ragewa asusun tsoka, ta na biyan tallafi.
Ibrahim Boubacar Keita, tsohon shugaban kasar Mali wanda aka yi wa juyin mulki, ya rasu. Ya rasu a ranar Lahadi a gidansa da ke Bamako, babban birnin kasar.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yi watsi da rahoton hukumar kidididiga ta kasa inda ta bayyana jihar sokoto a matsayin jihar da ta fi kowacce talauci.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Nasarawa sun damke wani mutum mai shekara 43, Dan'asabe Eddo bisa zarginsa da kwantawa da tsohuwa yar shekara 80 a jihar.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Kulho a karamar hukumar Masegun ta jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane 15, rundunar yan sanda ta sanar da haka.
Jigon APC na kasa, Bola Tinubu, ya ce Najeriya za ta yi nasara a yaki da fashi da makami, garkuwa da mutane, kashe-kashe da sauran matsalolin da ake fuskanta.
Mazauna yankin Nahuche da ke karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a ranar Lahadi sun yi zanga-zanga a Gusau inda suka bukaci hukumomi da su tsananta tsaro.
Tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce su waliyyai ne idan aka kwatanta yawan cin hanci da rashawa a zamaninsu da yanzu.
Shahararren mawaki Ric Hassani ya shawarci budurwar da ke tunanin wanda za ta zaba tsakanin saurayinta da kuma karatu a kasar waje da ta manta da saurayin.
Labarai
Samu kari