Labari da duminsa: Hauhawar farashin kaya ya karu da 15.63% a Najeriya

Labari da duminsa: Hauhawar farashin kaya ya karu da 15.63% a Najeriya

Manunin farashin kayayyaki wanda ya auna farashin kayayyaki da aikace-aikace a Najeriya ya bayyana cewa, farashin kayayyaki ya karu da 15.63% a watan Disamban 2021.

Ya karu da kashi 0.23 sama da kashi 15.40 da aka fuskanta a watan Nuwamban 2021, TheCable ta ruwaito hakan.

Hukumar kididdiga ta kasa, NBS, ta sanar da hakan a rahoton da ta fitar a ranar Litinin, 17 ga watan Janairu.

Labari da duminsa: Hauhawar farashin kaya ya karu da 15.63% a Najeriya
Labari da duminsa: Hauhawar farashin kaya ya karu da 15.63% a Najeriya
Asali: Original

Karin bayani na tafe...

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Asali: Legit.ng

Online view pixel