Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Rilwan Lanre Babalola a matsayin mai ba shugaban kasa shawara kan wutar lantarki tare da jagorantar kwamitin gyaran bangaren.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ki amincewa da kudirin yin kwaskwarima ga kundin zabe na Najeriya. Ya ce akwai dalilai da suka ba zai amince ba.
Kwalejin fasaha dake Ibadan babban birnin jihar Oyo ta tabbatar da cewa wasu yan fashi sun kai hari jerin gidajen malaman makarantar ranar Litinin da safe.
‘Yan kasuwa na bin gwamnati bashin N50bn, za a dawo layin man fetur. Musa Yahaya-Maikifi yace a halin yanzu jarin ‘yan kasuwa da dama ya fara yin kasa a kasuwa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ,ta bayyana adadin kudaden da take bukata domin yin aikin zaben 2023 yadda ya dace. Ta ce kudin zai taimaka ayi aikin.
Kungiyar hadin kan Arewa, ACF ta yi kira ga shugaban kasan Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa a kan nuna tausayi ga wadanda ta’addanci ya shafi yankin su.
Kimanin manoma 45 ne aka kashe yayin da 27 suka jikkata sakamakon sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Lafia, Obi da Awe a Jihar Nasarawa. Jaridar Daily Tr
Wata kungiya a jihar Zamfara, mai suna 'Zamfara Cycle Community Initiative', ta shigar da kara a babban kotun Jihar Zamfara kan zargin saba ka'idar kwantiragi t
Dan takarar APC a zaben gwamnan Anambra ya bayyana matsayarsa kan hukuncin kotu kan soke shi cikin masu takara a zaben gwamnan Anambra da ya gudana a jihar.
Awanni 24 kacal bayan hallaka wasu mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, wasu tsagerun yan bindiga sun bindige wani basarake a karamar hukumar Giwa dake jihar Kaduna
Labarai
Samu kari