Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Rundunar yan sandan jihr Legas ta ce bam din da aka dasa a wata mota ya tarwatse ne lokacin da aka yi yunkurin tayar da motar, mutum daya ya samu runi.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Wani dalibi a wata makarantar sakandare da taimakon iyayensa da wasu ‘yan daba sun lakada wa malaman sa dukan tsiya saboda umartar shi da yin aski, Daily Trust
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a gano su waye ba, sun buɗe wa mutane wuta suna tsaka da taro ofishin jam'iyyar APC dake jihar Enugu, sun kashe mutum biyu.
Wata babban kotu mai zaman ta a Bauchi, ta yanke wa wasu matasa uku hukuncin daurin shekaru 17 a gidan gyaran hali saboda aikata fashi da makami a shekarar 2018
Wata kotu ta yi hukunci kan karar da Nnamdi Kanu ya shigar ya shigar, an ce gwamnatin Buhari ta biya tarar Naira biliyan daya ga Nnmadi Kanu saboda kutsayawa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci garuruwa uku na jihar Kaduna domin bude wasu ayyuka da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a shekarun nan da na gwamnatin.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta ce katin masu zabe, PVC, ba su lalace ba. Hukumar ta bayyana hakan ne yayin da ta ke mayar da martani kan kalaman da Sana
Jihar Kano - Wani matashi ya rasa rayuwarsa a garin Lambu, dake karamar hukumar Tofa ta jihar Kano yayinda yake kokarin sace wayoyin dake jikin Taransfoma.
Kotun daukaka kara ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Vice Admiral Muritala Nyako da dansa, Abdulaziz Nyako suka daukaka kan almundahana.
Yayin da 'yan Najeriya ke ci gaba da kuka kan yadda wutar lantarki ke kara lalacewa, gwamnati ta ce a yanzu an samu wata barakar iskar gas, wuta ta rage sosai.
Labarai
Samu kari