Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Tsohon shugaban APC na Koko/Besse a jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ‘yan bindiga bayan an sace shi a farkon watan Yunin 2026.
Umar Goni, dalibin da ke babbar aji a makarantar su yana hannun jami’an rundunar ‘yan sanda bayan yunkurin halaka wani dalibin na karamin aji da ya yi a makaran
Wani rahoto da muka samu ya bayyana cewa wasu yan bindiga sun je har gidan kwamishinan kasuwanci na jihar Bayelsa, sun yi awon gaba da shi da daren Alhamis.
Shugaban makarantar da ya kashe dalibarsa mai shekaru biyar ya magantu da manema labarai, ya bayyana yadda ya sayi guba ya zuba wa yarinyar a abinci ta ci ta mu
Kano -Mahaifin Hanifa Abubakar, yarinya yar shekara biyar da Malamin makaranta ya sace kuma ya kashe ya bayyana alhininsa bisa abinda ya afkawa shi da iyalansa.
Rundunar Operation Safe Haven dake aikin yaki da ta'addanci a arewa maso tsakiya sun bayyana samun nasarar bindige gawutattun masu garkuwa uku a jihar Filato.
Mutanen garin Saki da ke kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Benin sun yi barazanar yin zanga-zanga saboda rashin man fetur a gari da suka yi ikirarin ana karkata
Mazauna wani yanki a jihar Oyo sun koka kan yadda farashin man fetur ya zama musu damuwa, suka bayyana cewa, lokaci ya yi da ya kamata su shiga zanga-zanga.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, ba zai bari wasu su dauki makamai da sunan tilastawa wasu binsu ba. Ya bayyana haka ne a Kaduna jiya Alhamis.
Gwamnatin jihar Kano ta bada umurnin kulle makaratar Noble Kids Academy dake Kwanar Dakata, karamar hukumar Nasarawa, inda aka tono gawar daliba Hanifa Abubakar
Labarai
Samu kari