Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Mutumin da budurwa ta tozarta a yayin da ya nemi ta aure shi ya ce abun ya yi masa ciwo saboda tsawon shekaru hudu ya kwashe suna soyayya da dawainiya da ita.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin dijital, Sheikh Isa Ali Pantami, ya bayyana illa da masifun da al'umma ka iya shiga matukar ana taba hakkin yara kanana.
A kusan karon farko a tarihi, tsohon shugaban Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar ya bada labarin yadda Cif Abiola ya mutu a Yunin 1998 yana tsare a kurkuku.
Hukumar jarrabawar shiga jami'a ta JAMB ta bayyana lokacin da za a fara rajistar JAMB na shekarar 2022. Wannan na zuwa a yau Litinin a Abuja, inji rahoto..
Hukumar yan sanda reshen jihar Jigawa dake arewa maso yammacin Najeriya, ta ce yan bindiga sun kashe yan sanda biyu, kuma sum sace wani sanannen mutumi a Kwalam
Yan sanda sun kama yan daban da suka daki Fadila Abdulrahman, wata mazauniyar jihar, kan wani wallafa da ta yi a Facebook, bayan samun umurni daga Gwamna Zulum.
Wasu tsagerun yan bindiga sun faramaki wani kauyen a juhar Ondo, inda suka bude wa wasu mutum biyu wuta waɗan da ke aiki a gidan mai, sun mutu nan take a harin.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma mai kudin Afrika, Aliko Dangote ya ce matatar mansa za ta fara sarrafa danyen mai a kwata na uku na shekarar 2022.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki wani yankin jihar Filato, inda suka hallaka mazauna hudu a wani wurin hakar ma'adinai. An bayyana yadda lamarin ya faru jiya Lahad
Labarai
Samu kari