An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
An samu rahoton cewa mutane da ke aiki da Sunday Igboho domin farautar 'yan bindiga sun hadu da fushin 'yan bindiga. An yi wa mutanen Igboho jina-jina.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nuna damuwa kan bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda. Ta bayyana cewa mambobin kungiyar suna gudanar da ayyukansu a jihar.
Jami'an rundunar yan sanda reshen jigar Katsina sun fatattaki yan bindiga yayin da suka yi yunkurin aikata mummunan nufinsu kan mutanen garin Faɗimawa a Kurfi.
Jami’an tsaro na Jihar Neja sun samu nasarar halaka ‘yan bindiga da dama da suka dade suna addabar wasu garuruwan da ke karkashin karamar hukumar Munya da Shiro
Wasu dandazon yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kutsa ofishin jaridar ThisDay da ke Utako a birnin tarayya Abuja a daren ranar Alhamis kuma suka yi ba
Kano - Tsohon kwamishanan ayyuka na jihar Kano, Muaz Magaji, wanda aka fi sani da 'Dan Sarauniya' ya kurmance a cikin kotu yayinda ake shirin gurfanar da shi.
Wata kungiyar manzannin zaman lafiya da kwanciyar hankali mai zaman kanta ta zaɓi gwamnan Enugu a matsayin wanda ya kaunar wanzar da zaman lafiya a Najeriya.
Angela Nwaka Folarin, Uwargidar dan majalisar dattawa mai wakiltar Oyo ta tsakiya, Teslim Folarin, ta rigamu gidan gaskiya. Mai magana da yawun Sanatan, YSO Ola
Jami'an hukumar Kwastam (NCS) sun kama wata motar Bus dake ɗaukon kayayyakin Addini ɗauke da Hodar Ibilis da ta kai ta kimanin biliyan N3.9bn a jihar Legas.
Wata mata ta ba da mamaki yayin da ta fadi tarihin rayuwarta. Ta ce tun tana karama ta fara sata, yanzu ta haura shekaru 30 amma ta gagara dainawa saboda dalili
Wani mutumi a kasar Amurka ya samu yanci bayan shekaru 37 a kurkuku yayinda aka gano karyar laifin kisan kai akayi masa a shekarar 1984 a birnin Philadelphia.
Labarai
Samu kari