Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Wani mutum mai shekaru 36, mai suna Nuhu Rabiu, a ranar Talata ya rasu a Kano jim kadan bayan an ciro shi daga wata rijiya da ya fada ciki, kamar yadda The Punc
Yan bindiga sun sake kashe jami'an tsaro 19 cikinsu akwai sojoji 13, a jihar Kebbi, a cewar wata majiyar tsaro da mazauna gari a ranar Laraba, rahoton The Punch
Babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta zabi ranar 23 ga watan Maris domin fara sauraron bukatar FG na mika Kyari ga kasar Amurka.
Allah ya azurta wasu ma’auratan Najeriya, Innocent da Onyinye Ezennia, da haihuwar ‘yan hudu bayan shekaru 12 da yin aure. Sun samu mata biyu da maza biyu.
A makon nan shugaban kasa ya nada babban jami’in da zai shugabanci aikin HYPREP. Giadom Ferdinand Dumbari zai rike shugabancin HYPREP zuwa farkon shekarar 2026.
Har yanzu shugaban kasa Muhammadu Buhari bai aike da wasika majalisar dokokin tarayya domin sanar masu da batun mika mulki ga mataimakinsa, Yemi Osinbajo ba.
Babbar Kotun jahar Kano dake dauraron karar kisan Hanifa Abubakar ta fara shirin yanke hukunci kan wanda ake zargi shugaban makaranta, Abdulmalik Tanko, a yau.
Rundunar sojojin Najeriya na shirin daukar ma'aikata na 2022/2023. Ta fitar da wasu tsare-tsare da ya kamata masu neman aikin su cike domin samun shiga ciki.
Wata kungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwarta game da yadda gwamnatin Gombe ke amfani da yara da sunan siyasa. Wannan lamari ya jawo mutuwar daliba a jihar.
Labarai
Samu kari