Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Omoyele Sowore. Alkalin kotun ya gindaya masa sharudda.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta kira taron majalisar zartaswa na gaggawa ranar Alhamis, 17 ga watan Maris a hedkwatarta dake birnin tarayya Abuja.
Diyar sarauta ta bakunci lahira yayin da wasu 'yan bindiga suka shiga har gida suka bindige ta. Har yanzu ba a gano wadanda suka yi mummunan aikin nan ba tukuna
Akalla lauyoyi ashirin (20) sun bayyana niyyar tsayawa dakataccen dan sanda DCP Abba Kyari bisa karar da hukumar yaki da muggan kwayoyi NDLEA ta shigar kansa.
A yayin da rikicin Rasha da Ukraine ya cika kwanaki 15, sojojin Rasha sun mamaye a kalla manyan birane hudu na kasar yayin da aka shirya a babban birnin Kyiv.
Hukumar yan sandan jihar Kaduna ta bayyana cewa ta damke wani Mohammed Giwa, wanda ake zargi da kisan marigayi Muhammad Maisaka, tsohon jami'in Soja sama..
A safiyar ranar Laraba ne labarin rasuwar DIG Joseph Egbunike ta riski rundunar 'yan sandan Najeriya.An ruwaito yadda ya rasu ranar Talata, minti 10 a asibiti.
Majalisar dattawan Najeriya ta zauna a yau dinnan, ta yi watsi da bukatar da shugaba Buhari ya mika majalisa domin gyara dokar zabe ta 2022. An bayyana dalilin.
Jami'an Kwana-kwana suna can suna kokarin gashe wuta da ta kama wani gini mai bena uku a unguwar Mushin a Legas bayan wani tanka dauke da man fetur ta kama da w
Birnin Kebbi - Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da kisan hafsoshin hukumar Sojoji da tsagerun yan bindiga daga jihar Neja suka yi a Kebbi. Rahotanni sun bayya
Labarai
Samu kari