Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
An tattaro cewa hatsarin ya afku ne a lokacin da wata mota kirar Toyota Carina mai lamba KTL 251QG, ta kwace a kusa da Nuhu Bamalli Polytechnic da ke Zaria.
Za a ji cewa Najeriya za ta rika asarar sama da Naira 1 a duk rana bayan fashewar kayan aiki a karamar hukumar Nembe a jihar Bayelsa ya kawowa gwamnati cikas.
Abubakar Malami ya ce babu inda ya wanke DCP Abba Kyari daga zargin da suke kan wuyarsa, ya ce a kara bincike ne a kan Kyari, ya ce bai wanke jami’in ‘tsaron ba
Iyalin da a halin yanzu suke cikin tsananin rudani bayan halayyar ban mamakin da jigon iyalin yayi.A da can iyalin suna rayuwa ne a Turai, amma a yanzu suna za.
Dan siyasa kuma mai rajin kare hakkin dan Adam, Sanata Shehu Sani a ranar Litinin, 14 ga watan Maris ya ziyarci shahararriyar hukumar Hisbah ta jihar Kano.
Hukumar EFCC, a cikin wata sanarwa a ranar Litinin, ta sanar da kama mutumin, Osondu Victor Igwilo, a wani dakin taro da ke unguwar Sangotedo a Legas, a yankin
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai ya ce sam babu ta inda shugaban ƙasa muhammadu Buhari bai kunyata yan Najeriya ba dan haka ya aje kawai ya kama gabansa.
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun bayyana dalilin da ya sa wuta ta dauke a fadin tarayya yau Litinin, 14 ga watan Maris, 2022. Mazauna Legas, Abu
Tun da farko, mai gabatar da kara, Insp Orobosa Osagiede, ya shaida wa kotun cewa wadanda ake tuhumar sun aikata laifin ne a ranar 12 ga watan Maris da karfe3.
Labarai
Samu kari