Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Jami'an hukumar DSS sun cafke wasu mutane da ke kusa da tsohon gwamnan Bayelsa kuma tsohon karamin Minista, Timipre Sylva, kan yunkurin juyin mulki.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Hukumar zaɓe mai zaman ƙanta ta ƙasa ta fitar da jerin sunayen yan takarar gwamna a zaben jihar Ekiti dake tafe ranar 18 ga watan Yuni. bayan karewar wa'adi.
Hukumar NDLEA ta kalubanci batun ba da belin Abba Kyari, inda hukumar tace tana tsoron Kyari ya tsere bayan samun beli daga kotun da ake shari'ar safarar kwaya.
Kungiyar malaman jami'o'in ASUU, ta sanar da tsawaita wa'adin yajin aikin da suka tafi zuwa makonni 8 sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnati kan bukatunsu.
Ana zargin DCP Abba Kyari da mataimakinsa, ACP Sunday Ubua da azurta kansu a wajen aikin IRT. Binciken ya tabbatar da cewa N4bn ya shiga asusun ‘yan sandan nan.
A yayin nuna gaskiya wacce ba koyaushe ake samu irin ta ba, wani dan Najeriya mai suna Taver Tersugh James ya mayar da 10,000 da mai POS ya tura masa bisa kure.
Abin da zai ba ku mamaki shine, matar mai suna Frances Boer ta yi aiki a yankin Arewacin Najeriya inda ta yi aiki a makarantun firamare tare da koyar da harshen
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Lahadi ya bada labarin yadda tsoron bulala yasa ya bar makarantar Islamiyyar da akafi sani da Ile - Kewu a kasar.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Chief Olusegun Aremu Obasanjo ya bayyana cewa 'bai nemi mulki ba, mulkin ne ta rika binsa.' Obasanjo ya yi magana ne a Abeokuta,
Tun farkon fara yakin Rasha da Ukraine ba a samu dan jaridar da aka kashe ba, amma yanzu an fara da wani dan jaridar kasar Amurka da Sojin Rasha suka sheke.
Labarai
Samu kari