Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Rahotanni sun ce akalla sojoji 2 sun rasa rayukansu a hanyar zuwa kai dauki yayin da bam da tarwatse da motarsu a yankin karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwato.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa, NANS ta ba gwamnatin tarayya da kungiyar malamai ta kasa, ASUU wa’adi zuwa ranar 28 ga watan Maris don su shirya da junayensu
Rundunar yan sandan birnin tarayya tare da hadin gwiwar sojoji sun dakile wani yunkuri na garkuwa da mutum sannan suka ceto wanda aka sace a yankin Gwagwalada.
A jiya ne aka ji yadda Alkalin babban kotun tarayya, Emeka Chikere ya amince EFCC ta karbe dukiyar tsohon sojan da mai dakinsa, a maida asusun gwamnatin kasa.
Jajirtaccen dan sandan da aka dakatar kuma tsohon kwamandan hukumar leken asiri ta IRT, DCP Abba Kyari, wanda yanzu haka yake tsare a hannun hukumar NDLEA.
Akwai yiwuwar an saida gungunan danyen mai fiye da miliyan 100 da dararjarsu ta kai N55,891,009,960.63 a 2019. NNPC dai ba ta iya bayanin abin da ya faru ba.
An mika wata takarda da ke tabbatar da wannan zargi zuwa Kotun Lardi na Amurka a ranar Laraba, 16 ga Maris, kamar yadda rahotanni suka tabbatar daga Amurka.
Dakarun yan sandan ƙasar nan dake Abuja da taimakon sojoji da yan Bijilanti sun yi nasarar dakile harin wata tawagar masu garkuwa da mutane a birnin Abuja.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa da suka hada da sojoji, yan sanda da yan sakai da ake kira vigilante a ranar Laraba da yamma sun dakile wata harin da yan bindiga s
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa ba zai yi murabus daga kujerarsa ba har sai ya kai karshen wa'adin mulkinsa wanda zai kare a watan Mayun 2023.
Labarai
Samu kari