Danyen mai yana tashi a duniya ake ganin canji a litar fetur a gidajen mai amma idan ya sauka sai labarin ya canza. Dangote ya fadi abin da ya hana fetur ya yi araha
Danyen mai yana tashi a duniya ake ganin canji a litar fetur a gidajen mai amma idan ya sauka sai labarin ya canza. Dangote ya fadi abin da ya hana fetur ya yi araha
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
FCT Abuja - Gabanin zabukan fiddan gwamnin jam'iyyar All Progressives Congress’ (APC), za'a fara sayar da Fam ga masu niyyar takara yau Talata a fadin tarayya.
Ga jawabin da ya koro kuma shafinsa kwamitin duban wata dake karkashin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya daura a shafinsa na Facebook. Daga Adamu Ya'u Dan America
Kamfanin Twitter, a ranar Litinin ta tabbatar da cewa za ta sayarwa attajirin duniya Elon Musk kan kudi Dallar Amurka Biliyan 44. Sayar da kamfanin abin mamaki
An rasa ran mutum daya inda wasu da dama suka jigata yayin da mayakan ta'addancin Boko Haram/ISWAP suka kai farmaki wurin wani shagalin aure a Kindila ta Borno.
Wani dan gargajiya ya yi kira ga wadanda ke hango auren matan marigayi Alaafin da su dakata domin an killace su ne domin sabon sarki idan yana bukatar hakan.
Wasu maniyyata aikin Hajjin bana a jihar Legas a ranar Litinin sun mamaye gidan gwamnatin Alausa domin nuna rashin amincewarsu da karin 100% na farashin hajji.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Alagbo Graham Douglas, ya mutu a safiyar ranar Litinin, 25 ga watan Afrilu, a babban birnin tarayya Abuja, bayan jinya.
A wani hari da ake zaton na ɗaukar fnasa ne, yan bindiga sun halaka jagoran yan Bijilanti da wasu dakaru Shiga a ƙauyen Nada, dake yankin Gusau ta jihar Zamfara
Sansanin gwamna Zulum na ta raguwa yayin da makusantansa da yawa suka nuna sha'awar tsayawa takara a kujeru daban-daban na jihar ta Borno a zaben 2023 mai zuwa.
Labarai
Samu kari