Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Jami'an hukumar yan sanda sun damke tsohon shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da rashawa a jihar Kano PCACC, Muhuyi Rimin Gado, Daily Nigerian ta ruwaito.
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU, ta zargi Gwamnatin Tarayya ta yaudara da rashin damuwa da samar da ingantaccen ilimi ga yan Najeriya, raho
Sararin samaniyar Twitter ta kama da wuta a daren jiya Laraba lokacin da wani mai amfani da shafin ya nemi attajirin da ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk.
Uwargidar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha, ta rokawa al'ummar jihar Zamfara samun zaman lafiya daga wajen Allah albarkacin daren Lailatul kadari.
Sarauniyar ta karba kalmar shahada ne inda ta koma addinin Musulunci a wani wa'azin watan Ramadan da aka yi a ranar Litinin, 25 ga watan Afirilu a filin idi.
Gwamna Ben Ayade na Jihar Cross Rivers, a ranar Alhamis ya ce dimbin ma'adinan kasa da Najeriya ke da shi yasa yan ta'adda ke zuwa kasar, rahoton Daily Trust.
Mr Femi Falana, SAN, a jiya Laraba ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ba zai iya yin takarar shugaban kasa ba a zaben 2023 ba, Vanguard ta rahoto. Lau
Wasu daga cikin mutanen da suka bar ƙauyukan su saboda yawaitar harin yan bindiga a Neja sun bayyana yadda yan ta'addan suka maida yankunan su wurin hutawa.
Hukumomi sun damke wani soja da ke hada kai da mayakan ta'addanci na ISWAP wurin kai farmaki amma ya bindige kansa yayin da ake kokarin mika shi barikin soja.
Labarai
Samu kari