Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Wata daliba 'yar Najeriya da ta kammala karatunta a Ukraine ta rasa ranta sakamakon hare-haren Rasha. Dalibar ta rasu tana gab da karbar kwalin karatunta.
Babban Bankin Najeriya CBN ya soke lasisin wasu bankunan microfinance 46 daga 1 ga Yuli, 2026 saboda rashin cika ƙa’idojin aiki da doka ta tanada.
Rundunar 'yan sanda jihar Kaduna ta bayyana yadda tayi ram da wasu mutum biyu da ake zargin 'yan ta'adda ne a cikin jihar, daya a Giwa,dayan a Tudun wada Zaria.
Mai Martaba Muhammadu Sanusi II ya yi sanadiyyar fitowar mutane daga gidan yari, ya biya bashi da tarar N16,820, 370, ya kubutar da jama’a daga gidan yari.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu daga cikin sojojin da ke aiki a wani yankin jihar Katsina bayan tashin wata nakiya a hanya.
Yan sanda a Jihar Ekiti sun gayyaci wani fasto da ake zargin cewa ya yi wa mabiyansa wa'azin cewa karshen duniya ta zo kuma su tara masa kudade don ya bude musu
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya umarci yan sandan jiharsa su kama ɗan majalisar wakilan tarayya duk inda suka ganshi bisa zargin hayar yan daba da kai hari.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da tsige wasu sarakuna biyu da hakimi bisa zargin hannu wajen taimakawa ayyukan 'yan bindiga a wasu yankunan jihar ta Zamfara.
Wasu daga cikin masu sayar da kaji, talo-talo da agwagi a Kaduna sun koka kan rashin cinikin kajin gabanin bikin karamar Sallah na bana. Masu sayar da kajin sun
Hukumar amsa korafe-korafe da yaki da rashawa a jihar Kano (PCACC) ya bayyana cewa Janar Idris Bello Dambazau (mai ritaya), Diraktan hukumar kare hakkin masu.
Cissé Abdullahi, mai tsare shagon siyar da taya wanda ya yi yunkurin tserewa Jamhuriyar Benin bayan matarsa ta haifi 'yan hudu ya nemi dauki gwamnatin Legas.
Labarai
Samu kari