Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
Majalisae zartarwa ta tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da yi wa hukumar kula da masu yiwa kaa hidima, NYSC garambawul.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Ghana - Mutumin a Ghana ya fashe da kuka yayin da ya yi asarar GH¢250 (N11, 800) da maigidan sa ya ba shi siyo kayayyakin gini a wajen cacar wasanni. Rahoton.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, a jiya ya jaddada cewa babu yadda za a yi kasar nan ta ci sabon bashin Naira tiriliyan 1.1, domin biyan bukatar ASUU...
Dakarun hukumar yan sanda da haɗin guiwar yan banga a karamar hukumar Garun Mallam sun dakile yunkurin sace Dagacin Garin Babba da masu garkuwa suka yi ran.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya, DHQ, tare da tawagar sojoji da DSS sun sake kama wasu yan ta'addan kungiyar ISWAP biyu da ake zargi da kai hari a cocin katolika na
Jihar Jigawa - Yan uwan wani mutum da ake zargin an kashe shi a karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa a ranar Larabar da ta gabata, sun yi zanga-zangar da.
Wata kyakyawar budurwa ta yi wuff da saurayin da ta fara yi wa magana a kafar sada zumuntar zamani. Sun yi aure bayan shekaru 5 da tayi masa magana kai tsaye.
Rikicin cikin gidan PDP ya kara zurfi, Jam’iyya ta dakatar da zaman NEC. Sabanin mutanen Wike da Atiku Abubakar, ta jawo aka fasa yin wannan taro yau a Abuja.
A cikin wannan makon ne diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa, Surayya Sule Lamido za ta shiga daga ciki. Za a ta auri kyakkyawan saurayinta Yazid Shehu Fulani.
Ahmed Idris yana neman yin sulhu da EFCC a kotu a shari'ar satar kudi. Lauyan da ya kai kara, Rotimi Jacobs esq ya fadawa Alkali wannan a ranar Larabar nan.
Labarai
Samu kari