Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
Kungiyar CFRPA ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Kano tana zargin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta gabatar da takardun karatu na bogi.
'Yan ta'adda dauke da makamai sun kai hari a jihar Borno. Hatsabiban sun kutsa cikin wata makarantar sakandare inda suka yi awon gaba da dalibai.
Za ayi shari’a da Jami’an da aka ba cin hanci domin yafewa tsofaffin barayi. Ana zargin da za a kai sunayen wajen shugaban kasa ne wasu suka yi wata cuwa-cuwa.
Wani matashi 'dan Najeriya mai amfani da suna @mayorkunstudio a TikTok ya bayyana bidiyon kyakyawar budurwa baturiya da ta kai masa ziyara har gida Najeriya.
Bidiyon TikTok din da aka sake wallafa wa a shafin @gossipmilltv a Instagram ya ja maganganu kuma suka dinga bayyana ra'ayoyinsu kan kaifin kwakwalwar yaron.
Dakarun yan sanda sun saurin shiga tsakani suka ceci wasu yan damfara uku yayin da fusatattun mutanen yanki suka yi yunkurin ganin bayan su a birnin Abuna.
Najeriya na fuskantar barazanar gaske, masanan bankin Duniya sun bada shawara. Biyan ‘yan kasuwa makudan biliyoyi domin a tsaida farashin mai yana da hadari.
Shekaru uku bayan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar kara albashi zuwa mafi karanci a kasar nan, har yanzu malaman makarantun firamare
Bidiyon wani karamin yaro da ke tuka mota da kansa kamar wanda ya kai shekarun da shari’a ta gindaya ya sa mutane da dama magana a intanet a kwanan nan....
Wata uwa mai yara uku, Jenna Ciambotti Shaffer, ta yi maganin danta wanda ke kwaikwayon yadda take abubuwa da tsohon ciki inda ta nada masa kwallon kankana.
Wani matashi ya bayar da labarin yadda 'dan uwan shi ya rasa gurbin karatu a jami'a duk da ya samu A bakwai da B daya a jarabawar kammala sakandare ta WASSCE.
Labarai
Samu kari