A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Ahmed Gumi ya bayyana cewa akwai bukatar kasar Najeriya ta gaggauta datse duk wata alakar soji da gwamnatin Amurka.

A ranar Talata wata kotu da ke Igando ta raba auren Toafeek Muritala da Jelilat Muritala saboda yawan fadace-fadace da rashin soyayya, NAN ta ruwaito. Mai karar
Kwankwaso ya samu tarba daga shugaban jam’iyyar na kasa, Farfesa Rufa’i Alkali da sakataren kwamitin tsare-tsare na jam'iyyar na kasa, Sanata Suleiman Hunkuyi
Rahotanni sun bayyana cewa wani mai neman takarar majalisar dokokin jihar Enugu a zabe mai zuwa Mista Akaolisa Ogbe ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin.
Ahmed Musa, fitaccen dan wasan kwallon kafan Najeriya ya tallafawa wasu dangi tare da sanya dansu a makaranta yayin da ya gano yadda suke rayuwa a cakwalkwali.
Yan ta’adda sun kashe uku daga cikin mutane 26 da aka sace daga kauyen Ungwan Bulus sannan sun yi barazanar kashe sauran da suka rage idan ba a biya fansa ba.
Ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnatoci, Sen. George Akume, ya ce mambobin jam’iyyar APC za su ci gaba da habaka saboda ayyukan Buhari ne kawai.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da murabus din kwamishanoni shida cikin kwamishanoninsa da suka yi murabus don takarar kujerar siyasa
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da murabus din kwamishanoni bakwai cikin kwamishanoninsa da suka yi murabus don takarar kujerar siyasa.
Wasu sun tunawa Nasir El-Rufai maganganun da ya yi a 2013 da aka saki tsohon gwamnan Bayelsa Diepriye Alamieyeseigha a karkashin mulkin Dr. Goodluck Jonathan.
Labarai
Samu kari