Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Wata matar aure ta cika da farin ciki inda ta je shafinta na TikTok don nuna sha tara ta arzikin da uwar mijinta ta kawo mata daga kauye, kayan abinci ne tuli.
Enugu - Hukumar yan sanda a jihar Enugu ta gurfanar da wasu mata uku kan zargin laifin kashe wata maijego sannan suka sayar da jarirai yan biyun da ta haifa.
Wani matashi dan Najeriya ya angwance da kyakkyawar budurwarsa a Hadaddiyar Daular Larabawa a wani biki da aka yi shi cikin sauki, daga shi sai ita suka halara.
Tsarin masarautun gargajiya a Najeriya ka tafiya ne a karkashin kananan hukumomi kuma gwamnonin jihohi, kuma su ke da karfin ikon nadi ko da tsige sarakuna.
Wani mazaunin jihar Lagas ya cika da mamaki bayan ya ziyarci yankin Makoko da ke bangaren Teku na jihar inda ya hadu da cunkoson jiragen ruwa mai yawan gaske.
Hukumar sojojin Najeriya ta ce kwamitin da kafa domin bincine ya tabbatar da aikata laifim sojoji biyu da ake zargi da kisan Sheikh Goni Aisami, ta kore su.
Dubban jama’a sun shaida daurin aure tsakanin Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano da kyakkyawar amaryarsa Aisha Ummaran Kwabo a ranar Juma'a, 26 ga Agusta.
Rundunar yan sandan Najeriya ta dakatar da wasu jami'anta biyu da aka gani a wani bidiyon Tiktok da ya bazu saboda saba dokar amfani da soshiyal midiya ta rundu
Dr Musa Rabiu Kwankwaso dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), a zaben 2023 ya yi watsi rahotannin dake yawo.
Labarai
Samu kari