A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa cikin watanni shida masu zuwa, yan Najeriya zasu yabawa gwamnatin jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
A kalla gawarwaki guda 15 ne aka ciro daga Rafin Ngadabul da ya yi ambaliya a Maiduguri, Jihar Borno, The Punch ta rahoto. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa.
An tsare wani mutum mai shekara 23, Vincent Awonugba a gidan gyaran hali na Olokuta kan zarginsa da kashe kakansa mai shekaru 68, Florence Olaoye, saboda abinci
Gwamnan Jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya umurci kwamishinan yan sanda, Oyediran Oyeyemi, ya kama Olofun na Irele, na karamar hukumar Irele, Oba Ademola Idowu
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ce wasu janar-janar din soji masu murabus a kasar suna barazanar za su yi amfani da wadanda suka sani a CIA su ladabtar da
Jami'an Tsaro da ke tsaron, Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC sun yi arangama da mambobin kungiyar daliban Najeriya, NANS.
Gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa ya bukaci sabon kwamandan 23 Armoured Brigade, Birgediya Janar Mohammed Gambo, ya taimakawa jihar magance matsalan tsaron
An kama shi ne a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna lokacin da yake dauke da bindigu biyu da harsasai da kuma mujallu guda takwas da dai sauransu a hannu.
Jama'a sun cika da mamaki da shauki bayan ganin bidiyon wani karamin yaro dan baiwa. Yana dauke da shudin ido, fashin haske a fuska da kuma furfura a kansa.
Labarai
Samu kari