Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake taso 'yan adawa a gaba. Shugaba Bola Tinubu ya yi musu kakkausar suka tare da yin zarge-zarge a kansu.
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake taso 'yan adawa a gaba. Shugaba Bola Tinubu ya yi musu kakkausar suka tare da yin zarge-zarge a kansu.
Ahmed Musa Dangiwa ya miƙa godiya ga Shugaba Tinubu bisa damar da ya ba shi ta yin hidima ga ƙasa, jim kadan bayan an tsige shi daga mukamin ministan gidaje.
Dan takarar kujerar sanata na jam'iyyar APC a Benue South, Kwamred Daniel Onjeh, a jiya ya ziyarci zababen Archbishop na cocin Methodist, Archibishop Oliver Aba
Wani abin bakin ciki ya faru a kauyen Kaura da ke karamar hukumar Yabo ta Jihar Sokoto a yayin da mutane bakwai yan gida daya suka mutu bayan yin karin kummalo.
Rahoton dake ishe mu ba da jimawa ba ya nuna cewa kakakin 'yan sandan jihar Ribas, Nnamdi Omoni, ya rasa rayuwarsa farat ɗaya daga kwanciya bacci a gidansa.
Zaman da aka shirya yau Laraba na mutum 21 da suka yi takara a zaben fidda gwanin dan takaran shugaban kasa karkashin APC a Abuja ya fuskanci babban matsala.
Wata budurwa ta sammaci saurayinta yana cikin bacci inda ta samu abun aski ta gwaigwaye masa gashinsa. Ta aske rashin gashin sannan ta tashe shi daga bacci.
Gwamna Aminu Bello Masari na jihar Katsina ya bayyana zarginsa ga mazauna kauyuka da ke kewayen jihar da ba 'yan ta'adda bayanan sirri domin aiwatar ta'addanci.
Matashiya mai suna Deborah Isa wacce ta fito daga yankin Kabba ta jihar Kogi ta lashe gasar wacce tafi kowa kyawun fuska a Najeriya a 2022 wanda aka yi a Lagas.
Wata matashiyar budurwa ta bayyana yadda ta kusa rasa muryarta bayan ta yi magana da wani da ya tura katin waya zuwa layinta bisa kuskure. Ta kusa zama bebiya.
Wata budurwa ta je shafinta na soshiyal midiya don bayyana yadda Allah ya kawo sauyi a rayuwarta. Bayan kammala digiri dinta na biyu ta fara aikin goge-goge.
Labarai
Samu kari