Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Wani matashi masanin ilmin zamani na Komfuta, Nelson Oriyomi, ya bayyana yadda Allah ya tsirartar da shi daga ta'amuni da kwaya bayan tsawon shekaru kimanin hud
Majalisar dattawan tarayya ta amince da nadin Justice Olukayode Ariwoola matsayin sabon Alkalin Alkalan Najeriya (CJN). Tabbatar da Justice Olukayode Ariwoola
Sanatoci a Najeriya sun ci gaba da zaman majalisa a ranar Talata 20 ga watan Satumba, amma sun yi shuru game da batun kawo karshen zaman Shugaba kasa Buhari.
Kotun Majistare da ke zama a jihar Kano ta ba da umarnin tsare 'dan kasar Chinan da ake zargi da kashe masoyiyarsa yar jihar, Ummukulthum Buhari a kurkuku.
Kotun masana'antu ta Najeriya (NICN) ta umurci kungiyar malaman jami’a wato ASUU da ta janye yajin aikinta da ta shiga tun a ranar 14 ga watan Fabrairu 2022.
Majalisar dattawan Najeriya ta kaddamar da tantance mukaddashin Alkalin Alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola, yau Laraba a zauren Majalisar dake birnin tarayya.
Majalisar dattawa ta umarci ‘yan sanda,jami'an DSS, da sauran hukumomin tsaro da zakulo ‘yan bindigar da suka kai wa tawagar Sanata Ifeanyi Ubah hari a Anambra.
An yiwa gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom tiyata. Kakakinsa, Terver Akase, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba, 21 ga Satumba.
Jiga-jigan jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) masu goyon bayan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, sun yi hannun riga da yakin neman zaben Atiku
Labarai
Samu kari