Rahotanni daga jam'iyyar APc sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki mataimakinsa, Kashim Shettima a matsayin abokin takara a 2027.
Rahotanni daga jam'iyyar APc sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki mataimakinsa, Kashim Shettima a matsayin abokin takara a 2027.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Dorcas Kagendo, wata 'yar shekar 50 wacce ta kasance attajira tana kira ga jama'a su kawo mata dauki. Matar yar kasar Kenya ta kasance mai kudi lokacin tana
Jim kaɗan bayan kammala wani ɗaura aure a Masallacin Agga, Yola, wata babbar Mota da ta shawo gangara ta latse biyu daga cikin ayarin motocin gwamnan Adamawa.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma mai neman gadon kujerar shugaban muhammadu buhari a zaben 2023 karkashin APC, Bola Tinubu ya sake tafka shirme a jihar Legas.
Dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023, Bola Tinubu, ya lissafo jerin wasu jihohin arewacin Najeriya da ba tantama zai kayar da abokan adawa..
Hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta sakin jerin abubuwan da aka haramta wajen yakin neman zaben da jam'iyyun siyasan Njeriya ke yi yanzu.
Wata kotu da ke zamanta a Osogbo, jihar Osun ta tsige dukkan sabbin shugabannin kanananan hukumomi da kansiloli na jam'iyyar APC kan rashin bin doka yayin zabe.
An sanyawa gwamnoni uku dake kan karagar mulki ido kan yadda zasu yi da makuden biliyoyin da suka boye kuma suke son biyan albashin ma’aikata dasu, cewar Bawa.
Mai amfani da shafin sada zumunta, Thapz ya tambayi mata a Twitter su bayyana abubuwan da ba sa so a jikin namiji, lamarin da ya jawo martani da maganganu masu.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta fitar da sunayen kwamandojin yan ta'adda 19 da ake nema ruwa a jallo. Yan ta'addan sun dade suna adabar garuruwa da dama a arewa.
Labarai
Samu kari